Wani sabon rahoto da Bankin Duniya ya fitar ya nuna yadda talauci ƙaruwa a yankunan karkara a Najeriya, inda alaƙluma ke nuna ya ƙaru zuwa kashi 75 cikin 100 a watan Afrilu. Rahoton da bankin ya fitar ...
Sanarwar Bankin Duniyar na zuwa a daidai lokacin da 'yan Najeriya ke fama da tsadar rayuwa da hauhawan farashi da aka yi hasashen zai tsaya yadda yake da kashi 20% a cikin wannan shekara ta 2025. Wani ...