Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce cikin ko wadanne mutane 10 da ake da su a duniya, 9 na shakar gurbatacciyar iska abinda ke kai ga mutuwar mutane sama da miliyan 6 kowacce shekara.
A ranar Juma'a 19 ga watan Afrilu, Indiya za ta fara shirye-shiryen babban zaɓe wanda zai ɗauki makonni shida kuma mutane miliyan 969 ne suka cancanci kaɗa kuri'a. Firaminista Narendra Modi da ...
Wata cibiyar gudanar da bincike a kan rikice-rikice a duniya wadda ke Sweden ta ce mamayen da Rasha ta yi wa Ukraine da kuma zaman tankiya da ake yi a gabashin Asia sun taimaka wajen gagarumar karuwar ...