A ranar Juma'a 19 ga watan Afrilu, Indiya za ta fara shirye-shiryen babban zaɓe wanda zai ɗauki makonni shida kuma mutane miliyan 969 ne suka cancanci kaɗa kuri'a. Firaminista Narendra Modi da ...
Wata cibiyar gudanar da bincike a kan rikice-rikice a duniya wadda ke Sweden ta ce mamayen da Rasha ta yi wa Ukraine da kuma zaman tankiya da ake yi a gabashin Asia sun taimaka wajen gagarumar karuwar ...
Shi ne lu'u-lu'u mafi girma da aka samu tun bayan mai nauyin carat 3,106 da aka gano a Afirka ta Kudu a shekarar 1905 wanda aka raba shi zuwa gida tara, kuma mafi akasari anyi amfani da su a ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results