Wani sabon rahoto da Bankin Duniya ya fitar ya nuna yadda talauci ƙaruwa a yankunan karkara a Najeriya, inda alaƙluma ke nuna ya ƙaru zuwa kashi 75 cikin 100 a watan Afrilu. Rahoton da bankin ya fitar ...
Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce cikin ko wadanne mutane 10 da ake da su a duniya, 9 na shakar gurbatacciyar iska abinda ke kai ga mutuwar mutane sama da miliyan 6 kowacce shekara.
Nan gaba kaɗan ne cikin watannan shugabannin ƙasashen duniya za su taru domin tattauna matakan kare ɗumamar yanayi a taron Majalisar Ɗinkin Duniya kan sauyin yanayi da za a gudanar a ƙasar Masar.
Alwashin hukumar na zuwa ne a dai-dai lokacin da kwararru ke korafi kan yadda manyan kasashen duniya suka handame sama da kashi 50 na alluran da aka samar. Kwararru dai sun kiyasta cewar nahiyar ...
An samu matukar raguwar yake yake da mace mace a duniya,koma bayan yadda wasu mutane suke zato. Binciken ,wanda gwamnatocin Canada,Norway,Sweden Switzerland da Burtaniya suka dauki nauyinsa, yace, ...
Results that may be inaccessible to you are currently showing.
Hide inaccessible results