Sakamakon farko na zaben kasar Afirka ta Kudu a wannan Alhamis, ya nuna cewa jam'iyya mai mulki ta ANC ta samu kashi 43.5 cikin 100, bayan kirga kashi 20.2 cikin 100 na kuri'un da aka kada ranar ...