Shirin rana na DW Hausa Jumma'a 30.10.2015 01:00:00 Lateefa Mustapha Ja'afar 10/30/2015 A cikin shirin bayan Labaran Duniya za ku ji rahotanni da suka hadar da sharhi kan zaben kasar Tanzaniya.
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar 28 ga watan Maris 2025 Haruna Kakangi, Isiyaku Muhammed, Aisha Aliyu Jaafar da Ahmad Bawage ...
Mahalarta taron 'yan jarida na duniya da DW ke shiryawa a kowace shekara sun nuna bukatar kafa dokoki kan kirkirarriyar basira ta AI da shingen da zai kawo tarnaki ga harkokin yada labarai a duniya.
Kumbon da Hukumar nazarin sararin samaniya ta Turai ta tura zuwa duniyar rana, a karon farko ya turo hotuna na farko da aka taɓa gani na ɓarin kudancin duniyar rana. Ana sa ran hotunan za su ƙara wa ...
Idan an jima da rana ne a yau Lahadi ake hasashen ganin Husufin rana a wasu sassan duniya da dama. Masana ilimin halittun sararin samaniya sun ce lamarin zai shafi nahiyoyi da dama na duniya ciki har ...
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 26/05/2025 Daga Usman Minjibir, Aisha Babangida da Ahmad Bawage Masu bibiyar labaran BBC Hausa kai ...
Results that may be inaccessible to you are currently showing.
Hide inaccessible results