Hauhawar farashi da kuɗin ruwa da haraji na nuna alamun cewa shekarar 2025 za ta kasance mai cike da sarƙaƙiya ga tsarin tattalin arziƙin duniya da ake sa ran haɓakarsa za ta " daidaita" da kaso 3.2, ...
Alƙaluman baya-bayan nan da Fadar Vatican ta fitar, sun nuna cewa mabiya ɗariƙar Katolika a faɗin duniya sun kai biliyan 1.4, kusan kashi 17 cikin 100 na al'ummar duniya. Don haka ba abin mamaki ba ne ...
A wannan Talata, shugabannin ƙasashe ke fara gabatar da jawabai a gaban taron Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya wanda zai ci gaba da gudana tsawon mako ɗaya a birnin New York. Taron na bana na ...
Shugaba Joe Biden ya ayyana ranar tara ga watan Janairu na 2025 a matsayin ranar makoki a fadin Amurka domin girmama marigayi Jummy Cater wanda ya mutu yana da shekaru 100 a duniya. Amurka na cikin ...
Makwannni 6 ko sama da haka mabiya addinin Hindi za su kwashe a wannan taro na Maha Kumb da mutane miliyan 400 ke halatta Mabiya addinin na taruwa a mahaɗar wasu manyan koguna 3 da suka haɗar da ...