Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da ƙarin kuɗin makaranta ga ɗaliban Jami'ar jihar ta KASU. Kwamishinan Ilimi na jihar Dr Shehu Usman wanda ya tabbatar wa BBC da matakin, ya ce an yi ƙarin ne kudin ...