shirin ya duba yadda manhajar YuTube ke taka rawa wajen cinikayyar fina-finan Hausa, a irin yadda kaɗen Mali ke ci gaba da samun karɓuwa a faɗin duniya, da yadda ta kwashe tsakanin fitacciyarmawaƙiyar ...
Ina masu bibiyan fina-finan hausa ta dandalin Kannywood, dama ta samu domin an sake wasu sabin fina-finai masu kayatarwa ga kasuwa.
Fitacccen mai wasan barkwanci a masana'antar shirya fina-finan Hausa a Najeriya, ya ce ba a yi musu adalci ba, idan ana kwatanta rayuwarsu ta zahiri da ta cikin fim.