Sandeep Chaturvedi, mai shekara 26, na shirin yin sabuwar wakarsa a wani dakin rera wakoki da ke birnin Ayadhya a Jihar Uttar Pradesh da ke arewacin Indiya. Wakar da yake rerawa kan masallaci ne da ya ...
A karon farko a tarihi, sashen Hausa na BBC ya fito da gasar waka domin murnar cika sashen shekara 65 da kafuwa. An bude gasar ce ga masu shekara 18 zuwa sama domin karfafa wa matasa gwiwa wajen ...