An kafa Majalisar Dinkin Duniya ne bayan kammala Yakin Duniya na Biyu ta hanyar hada kan kasashen duniya wuri guda domin su warware matsalolin da suka addabi duniya. A karon farko, Kwamitin Tsaro na ...
Mumbai (Maharashtra) [India], February 28 (ANI): Like others, singer-music director Amit Trivedi is also a huge fan of legendary Gurdas Maan. Amit recently shared his fanboy moment with the 'Ki banu ...
Masu fafutukar kare muhalli na kallon wannan taro a matsayin wani dandali mai muhimmanci da zai tattaro masu adawa da gurbatar ta muhalli a duniya. A yau Talata ne aka bude babban taron shugabanni na ...
Da yake jawabi a jajiberen ranar 'yancin 'yan jaridu ta duniya dake gudana kowace uku ga watan Mayu, Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya koka kan hakkin 'yan jaridu da ...
Kylian Mbappe, Vinicius Jr da kuma Erling Haaland su ne 'yan wasan da suka fi tsada a duniya, a cewar wani bincike da cibiyar da ke nazari kan harkokin kwallon kafa CIES Football Observatory ta ...