Da alama ƴan Najeriya sun shiga ruɗu dangane da rashin sanin abin da zai faru da su daga ranar 1 ga watan Janairun 2026 lokacin da sabuwar dokar haraji ta ƙasar za ta fara aiki. Matakin farko na ...
A baya-bayan nan an samu ruɗani dangane da sanarwar da gwamnatin tarayya ta fitar ta wajabcin mallakar lambobin TIN ga ƴan ƙasa domin samun damar amfani da asusunsu na bankunan a nan gaba. Shugaban ...
Namatai Kwekweza daga kasar Zimbabuwe ta sami lambar yabo ta shekarar 2025, wadda Jamus ke bayarwa duk shekara ga 'yan Afirka da suka yi fice, musamman a fannin jajircewa da kare hakkin dan Adam.
An bada lambar yabo ta Nobel ta 2021 ta kimiyyar lissafi wato Physics ga wasu masana kimiyyar guda uku daga kasashen Jamus da Japan da kuma Italiya. Masana kimiyyar uku masana kimiyya Klaus Hasselmann ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results