An nada shi da sarautar "Garkuwan talakawa" ranar bikin babban sallah ranar 21 ga watan Agusta. Gwamnan ya samu sarautar daga mai martaba sarkin Jama'a Alhaji Muhammed Isa Muhammed jim kadan bayan ...