Wani binciken BBC ya gano yadda ake yaudarar 'yanmata daga Afirka zuwa aiki a ma'aikatar haɗa jirage marasa matuƙa ta Rasha.
Real Madrid na fatan ɗauko ɗanwasan bayan Faransa da Bayern Munich mai shekara 27, Dayot Upamecano, a kyauta ida kwangilarsa ...
Wannan zaben zai zama zaɓe na farko da za a gudanar a ƙarƙashin jagorancin sabon shugaban Hukumar Zabe ta Kasa (INEC), Joash ...
Real Madrid ta janye daga zawarcin Marc Guehi, inda Liverpool da Bayern Munich ke fafatawa da juna a kan ɗanwasan, Tottenham ...
Sarki Henry na biyu ya san abubuwa da dama a kan Musulunci da al'adun Larabawa, lokacin da ya aika wata wasika ta barazanar ...
Shugabannin duniya za su taro a wani taro da MDD ta shirya domin tattauna hanyoyin magance matsalolin sauyin yanayi.
Barcelona za ta sayi Marcus Rashford idan har ya amince da tayin albashi, Kobbie Mainoo na shirin barin Manchester United ...
Bayern Munich Harry Kane ya na tunanin komawa Barcelona, Manchester United da Tottenham suna sa ido kan ɗan wasan Everton ...
Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya ya ce dakarun RSF sun kashe ɗaruruwan fararen hula a babban asibitin el-Fasher, kwanaki ...
Firimiya uku na neman Karl Etta Eyong, AC Milan na zawarcin Joshua Zirkzee loan, Barcelona na son Victor Osimhen.
Muhawara na ci gaba da zafafa game da lokacin da fasahar ƙirƙirarriyar basira ta AI za ta maye gurbin ɗan'adam.
Jam'iyyu 18 ne za su fafata a takarar ta bana, kuma kasancewar an samu mata masu yawa ne ya sa matan suke kira zaɓen da ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results