Shugabannin duniya za su taru a wani babban taro da Majalisar ÆŠinkin Duniya za ta É—auki nauyi domin tattauna hanyoyin da za su bi domin magance matsalolin sauyin yanayi. Za a yi taron na COP30 ne ...
Barcelona za ta sayi Marcus Rashford daga Manchester United kan yarjejeniya ta dindindin a ƙarshen zaman aronsa, amma sai ɗan wasan gaban na Ingila mai shekara 28 ya amince da tayin albashin ta.
The Hausa people commonly referred to as Hausawa form one of the largest ethnic groups in West Africa, predominantly found in Northern Nigeria and parts of Niger, Ghana, and Sudan. Known for their ...