Shugabanni kasashen duniya na shirye-shiryen babban taron koli kan zaman lafiyar Zirin Gaza, wanda zai gudana a kasar Masar. Taron haka nan yana da burin duba wasu matsalolin yankin Gabas ta Tsakiya ...
A watan Oktoban 1945, wakilai daga ƙasashe da dama sun taru a wani ɗakin taro a gefen birnin Manchester domin halartar wani taron siyasar Afirka, lamarin da har zuwa yanzu, kusan kimanin shekara 80 ...
Liverpool na tunanin zawarcin dan wasan gaban Bournemouth da Ghana Antoine Semenyo, mai shekara 25, a kasuwar musayar 'yan wasa ta Janairu. (i Paper) Manchester United na neman dan wasan Nottingham ...
Tatsuniya da hikayoyin Hausawa sun nuna cewa asalin masarautun ƙasar Hausa sun dogara ne da Yariman Bagadaza mai suna Abu Yazid, wanda aka fi sani da Bayajidda. Labarin yariman ya nuna cewa ya taso ne ...
Manchester United ta ƙaƙaba farashin fam miliyan 40 kan kyaftin ɗin ta Bruno Fernandes, mai shekara 31, a daidai loakcin da ake alaƙanta Bayern Munich da ɗan wasan tsakiyar na Portugal. (Teamtalk) ...
Manchester United na shirin gabatar da tayin fam miliyan 78 kan ɗan wasan Juventus da Turkiyya Kenan Yildiz, mai shekara 20, yayin da ita ma Chelsea ke zawarcin ɗan wasan.(Caught Offside) Everton na ...
Babban jami'in harkokin yada labaru na shugaba Donald Trump, Steven Cheung, ya ce an yi la'akari da siyasa tsagwaronta fiye da kokarin zaman lafiya a yayin bayar da kyautar ta bana da aka ba wa Maria ...
A shirye Chelsea take ta mika tayin sama da Yuro miliyan 100 (£87m) don sayen dan wasan gaban Spain Samuel Omorodion mai shekaru 21 daga Porto a bazara mai zuwa. (Fichajes) Wasu da ba a san ko su waye ...
Manchester United da Crystal Palace suna sa ido kan dan wasan Borussia Dortmund dan kasar Ingila, Jobe Bellingham, mai shekara 20. (Bild) Arsenal da Manchester City da Real Madrid na daga cikin ...
Shugaba Kim Jong Un na Koriya ya kaddamar da sabbin makamai masu linzami da ke cin dogon zango daga nahiya zuwa nahiya. Gwamnatin Koriya ta Arewa ta kaddamar da sabbin makaman ne a wajen faretin ...
Za a gudanar da fiye da taruka 2,700 a wannan rana ta Asabar a biranen Amurka, domin yin tir da manufofin gwamnatin shugaba Donald Trump. An kaddamar da gamgamin adawa da Donald Trump a sassa ...
An dai zabi Takaichi mace ta farko a matsayin sabuwar Firaminista karkashin inuwar jam'iyyar Liberal Democratic, bayan murabus din Shigeru Ishiba wanda ya fuskanci yankar kauna a zabuka biyu da aka ...