Liverpool na tunanin zawarcin dan wasan gaban Bournemouth da Ghana Antoine Semenyo, mai shekara 25, a kasuwar musayar 'yan wasa ta Janairu. (i Paper) Manchester United na neman dan wasan Nottingham ...
Duba baya ga watanni shida na yakin Ukraine: Wane dabara ne hare-haren intanet na Rasha suka bi kuma yaya tasirinsu ya kasance? An gudanar da yakin Cyber bisa dabaru guda hudu: lalata, rashin fahimta, ...
A watan Oktoban 1945, wakilai daga ƙasashe da dama sun taru a wani ɗakin taro a gefen birnin Manchester domin halartar wani taron siyasar Afirka, lamarin da har zuwa yanzu, kusan kimanin shekara 80 ...
A shirye Chelsea take ta mika tayin sama da Yuro miliyan 100 (£87m) don sayen dan wasan gaban Spain Samuel Omorodion mai shekaru 21 daga Porto a bazara mai zuwa. (Fichajes) Wasu da ba a san ko su waye ...
An girke jami'an tsaro a wasu manyan hanyoyi da muhimman wurare a Abuja, babban birnin Najeriya saboda zanga-zangar neman a saki Nnamdi Kanu. Jagoran masu zanga-zangar dan gwagwarmayan kare hakkin dan ...
Za a gudanar da fiye da taruka 2,700 a wannan rana ta Asabar a biranen Amurka, domin yin tir da manufofin gwamnatin shugaba Donald Trump. An kaddamar da gamgamin adawa da Donald Trump a sassa ...
Manchester United ta ƙaƙaba farashin fam miliyan 40 kan kyaftin ɗin ta Bruno Fernandes, mai shekara 31, a daidai loakcin da ake alaƙanta Bayern Munich da ɗan wasan tsakiyar na Portugal. (Teamtalk) ...
Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD ta nuna damuwa a game da karuwar 'yan gudun hijira a yankin Sahel a sakamakon yaduwar ayyukan kungiyoyin 'yan ta'adda a wannan shekara ta 2025. Hukumar ta nuna ...
Tottenham na shirin yin wani gagarumin yunƙuri na maido da Harry Kane arewacin Landan daga Bayern Munich a bazara mai zuwa kuma a shirye ta ke ta biya buƙatun albashin kyaftin ɗin na Ingila (TeamTalk) ...
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya na ci gaba da mamaya, tana janye manyan ƴan siyasar ƙasar zuwa cikinta. A cikin makon nan kaɗai gwamnoni biyu daga babbar jam'iyyar adawa ta PDP ne suka sauya sheƙa ...
Kwaskwarimar jiki ta samu sabbin kwastomomi. Bincike mai sauƙi da aka gudanar a shafin sada zumunta ya nuna yadda matasa ƴan tsakanin shekara 20 zuwa 30 ke tattaunawa kan nau'uka daban-daban na ...
Manchester United da Crystal Palace suna sa ido kan dan wasan Borussia Dortmund dan kasar Ingila, Jobe Bellingham, mai shekara 20. (Bild) Arsenal da Manchester City da Real Madrid na daga cikin ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results