Matar da ake ganin ta fi kowa tsufa a cikin Æ´an'adam a yanzu ta cika shekara 116 a duniya. Ethel Caterham, wadda ke zaune a gidan kula da tsofaffi na Lightwater, da ke unguwar Surrey a Ingila ta zama ...