Liverpool na tunanin zawarcin dan wasan gaban Bournemouth da Ghana Antoine Semenyo, mai shekara 25, a kasuwar musayar 'yan wasa ta Janairu. (i Paper) Manchester United na neman dan wasan Nottingham ...
A watan Oktoban 1945, wakilai daga ƙasashe da dama sun taru a wani ɗakin taro a gefen birnin Manchester domin halartar wani taron siyasar Afirka, lamarin da har zuwa yanzu, kusan kimanin shekara 80 ...
Manchester United ta ƙaƙaba farashin fam miliyan 40 kan kyaftin ɗin ta Bruno Fernandes, mai shekara 31, a daidai loakcin da ake alaƙanta Bayern Munich da ɗan wasan tsakiyar na Portugal. (Teamtalk) ...
Shugabanni kasashen duniya na shirye-shiryen babban taron koli kan zaman lafiyar Zirin Gaza, wanda zai gudana a kasar Masar. Taron haka nan yana da burin duba wasu matsalolin yankin Gabas ta Tsakiya ...
Tatsuniya da hikayoyin Hausawa sun nuna cewa asalin masarautun ƙasar Hausa sun dogara ne da Yariman Bagadaza mai suna Abu Yazid, wanda aka fi sani da Bayajidda. Labarin yariman ya nuna cewa ya taso ne ...
Manchester United na shirin gabatar da tayin fam miliyan 78 kan ɗan wasan Juventus da Turkiyya Kenan Yildiz, mai shekara 20, yayin da ita ma Chelsea ke zawarcin ɗan wasan.(Caught Offside) Everton na ...
Waɗansu majiyoyi daga cikin Old Trafford na cewa mahukuntan Machester United na tunanin kocin ƙungiyar ɗan ƙasar Portugal Ruben Amorim, mai shekaru 40, zai iya yin murabus tun kafin a kai ga koran sa.
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 27/09/2025. Isiyaku Muhammed da Umar Mikail Ƙarshen rahotonni kenan a wannan shafi na ranar Asabar. Muna nan ...
Ministan cikin gidan Jamus, Alexander Dobrindt, ya bayyana cewa Jamus da sauran kasashen nahiyar Turai na cikin wani yanayi na kwambalar jirage maras matuka, tare da gargadin kasashen nahiyar game da ...
Shugaban Iran Massoud Pezeshkian ya yi watsi da zargin da kasashen Yamma ke yi masa na son mallakar makamin nukiliya, inda ya jaddada wa babban taron Majalisar Dinkin Duniya cewa kasarsa ba ta da ...
Shugabannin na duniya sun fara gabatar da jawabansu a zauren na MDD inda batun kafa kasar Falasdinu ke daukar hankali. https://p.dw.com/p/50xbl A zaman taron MDD na ...