Wani binciken BBC ya gano yadda ake yaudarar 'yanmata daga Afirka zuwa aiki a ma'aikatar haɗa jirage marasa matuƙa ta Rasha.
Real Madrid na fatan ɗauko ɗanwasan bayan Faransa da Bayern Munich mai shekara 27, Dayot Upamecano, a kyauta ida kwangilarsa ...
Real Madrid ta janye daga zawarcin Marc Guehi, inda Liverpool da Bayern Munich ke fafatawa da juna a kan ɗanwasan, Tottenham ...
Wannan zaben zai zama zaɓe na farko da za a gudanar a ƙarƙashin jagorancin sabon shugaban Hukumar Zabe ta Kasa (INEC), Joash ...
Al'umar musulmi a jamhuriyar Nijar sun yi idin Sallah karama bayan da Ministan cikin gida, Dokta Cisse Ousmane ya bada sanarwa a gidan talabijin na kasar cewa an ga watan Shawwal a jihar Agadez, ...
Zohran Mamdani ya kafa tarihi inda ya zama Musulmi na farko da zai zama magajin birnin New York, kuma mafi ƙarancin shekaru ...
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Talata 4/11/2025 ...
Real Madrid ta yanke shawarar sayar da ɗanwasan gaban Brazil mai shekara 25, Vinicius Jr a ƙarshen kakar wasan bana bayan fushin da ya nuna saboda an cire shi daga karawar ƙungiyar da Barcelona. (Bild ...
Barcelona za ta sayi Marcus Rashford idan har ya amince da tayin albashi, Kobbie Mainoo na shirin barin Manchester United ...
Sabbin bincike-bincike sun nuna cewa akwai wani sabon magani wanda yake kamar man shafawa mai ruwa-ruwa da masana suka ƙirƙira wanda zai iya taimakawa wajen gyarawa da kuma warkar da ramin haƙori, ya ...
Sarki Henry na biyu ya san abubuwa da dama a kan Musulunci da al'adun Larabawa, lokacin da ya aika wata wasika ta barazanar ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results